VIDEO: A DAREN FARKO Season 1 Episode 5
A DAREN FARKO labarin wata amarya da aka mata fyade a daren auren ta, a ta dalilin wannan mummunana aika aika da akayi mata ta samu juna biyu kuma mijin ya sake ta.
KALLI: MANYAN MATA Season 1 Episode 12
Kasanci da mu domin samun sababbin fina finai wakoki da labarai.